‘Yan Matan Dapchi Sun Koma Hannun Iyayensu

0

Daga Jamilu Adamu

A jiya Lahadi ne Gwamnatin Nijeriya ta mika ‘yan matan makarantar Dapchi 106 da kuma namiji daya a hannun iyayensu.

Wasu daga cikin Iyayen ‘yan matan sun tarbi ‘ya’yan nasu cikin murna da annashuwa kamar yadda rahotanni suka sanar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here