Daga Jamil Adamu Balarabe
Shugaban Nijeriya Muhammad Buhari ya ki amincewa da karawa shugabannin jam’iyar APC wa’adi kai tsaye ya bayyana hakan ne a yau Talata yayin da shugabannin jam’iyyar suke gudanar da taro a hedkwatar jam’iyyar Abuja.
A kwanakin baya ne dai bayan wani taron jam’iyyar da aka yi jogogin jam’iyyar suka amince da Karin wa’adin shekara daya.
Cikakken rahotan nan na tafe.