Kofin Premier na farko ke nan da City ta dauka tun wadanda ta lashe a 2014 da kuma 2012.
Man City ta lashe kofin ne da maki 87, inda ta ba abokiyar hamayyarta Manchester United da ke matsayi na biyu tazarar maki 16.
Rodriguez ne ya ci wa West Brom kwallo a ragar United ana minti 73 da wasa.