WANE LAIFI DASUKI YAYI WA BUHARI?

1

WANE LAIFI DASUKI YAYI WA BUHARI?
Daga Muazu Hassan
Wani littafi..da Yushau A shuaib ya rubuta da turanci Mai suna An encounter with the spymaster…ya. Karya ta zargin da ake cewa Buhari ya tsani DASUKI ne saboda shine ya Sanya masa ankwa.lokacin da akaje aka shi Bayan juyin mulkin shekarar 1984 yayi nasara.
A littafin na Yushau A shuaib Shafi na 41 marubucin​ yayi bayanin cewa yayi wa sambo Dasuki tambayar cewa me yasa ya kuma akayi suka Shiga. Cikin wadanda sukayi wa Buhari juyin mulki? Dasuki ya bashi amsa da cewa …Buhari ya San me ya kawo hakan? Da wadanda ya Kamata ya ga laifinsu.
Dasuki yace bani. Cikin wadana suka Kama Buhari Bayan juyin mulkin ..Amma na same shi a Inda ake tsare dasu shida Lawal Rafindadi..a barikin Bonny camp..kuma na mutunta shi na bashi duk girmansa da na hadu dashi..
Duk wadanda suka taka rawa a juyin mulkin 1984 mafi yawansu suna da Rai..sun San rawar da kowa ya taka sun san ban walakanta Buhari ba..
A littafin sambo Dasuki yace na ma taimaki takara da siyasar Buhari a shekarun 2003.2007.da 2011 ..yace abin da nayi wadanda akayi dasu suna da Rai sun San Haka..misali Adamu adamu.wada maida sule hamman ..kabiru Yusufu…da Bashir Kurfi….da wasunsu wadanda ban kawo sunayensu..ba..
Sambo Dasuki yace….Ni na tilastawa bola tinubu..su yarda su tsaida Buhari a karkashin cpc…har durkusawa nayi kasa na roki baba bisi akande ..Akan su amince da takarar Buhari ..da tabbas masu cewa ba zai ci Amanar su ba.. sambo Dasuki yace ..
Rawar da muka taka na neman Buhari ya tsaya sanan ce …wadanda akayi abin gaban su da yawa suna da Rai…kuma sun San me muka yi.
Duk Wanda ya San yadda Dasuki ke girmama Buhari na mamakin me yayi zafi haka?ake masa wannan tsari maras bin doka?..wani littafi da sarkin gwandu ya rubuta..akan juyin. Mulkin na 1984..Wanda jaridar Taskar labarai ta samo iznin fassara da bug wani sashen SA. Ya bayyana yadda aka rika Wasa da hankali a shirin na juyin mulkin…labarin zai fara fitowa a jaridar nan gaba kadan

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here