Kotun da ke sauraren karate da EFCC ta shigarda tsohon Gwamnan Katsina Barista Ibrahim Shehu Shema ta dage zamanta zuwa 12/13 ga Watan Yuni 2018, kuma alkalin ya amince da bada Belin din shi Kamar yadda lauyoyinshi suka nema.