UMAR Cikingida
Muhammadu Buhari ya zuwa zaben word Exco
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka Katsina kan hanyarsa take zuwa Daura domin halartar zaben “APC Ward Congress” wanda za ayi a duk fading Kasar nan gobe idan Allah ya kaimu.
Shugaban kasar ya samu tarbar Maigirma Gwamnan katsina Rt Hon Aminu Bello Masari, sanatan katsina ta tsakiya, da na yanking Funtua, da kuma shugabar port authority Hajiya Hadiza Bala Usman, Dikko Radda na SMEDAN da dai duk masu rike da mukamai na siyasa na kasa Yan asalin jihar Katsina sai kuma Justice Musa Danladi Abubakar da shugaban kungiyar Izala na jihar katsina Sheikh Yakubu Musa Hassan.
A filin jirgin an gudanar da adduar ga shugaban kasar.
Tuni da shugaban kasar ya isa gidan sa dake Daura.