MAXAIR. YA KARO JIRAGEN SAMA
Daga Mu’azu Hassan.
Kamfanin jiragen maxair ya karo wani babban jirgi Domin inganta safarar sa ta cikin gida da kasa da kasa..wani daga cikin kirar Boeing 747. Ya sauka a filin jirgin saman Kano a jiya Asabar 19 / mayu/2018
Wannan jirgi ya Kara yawan jiragen da kamfanin ne..ke dasu.. kwanakin baya kamfanin ya bada sanarwar cewa ya na gaf da kammala shirye shiryensa na fara safarar cikin gida a tsakanin jihohi na kasar.
Shi dai kamfanin mallakar Alhaji Dahiru Bara u Mangal..Wanda yake attajiri ne daga jahar Katsina .