INJINIYA KABIR ABDULLAHI BARKIYA ZAYA AMSA KIRAN AL UMMAR SA
inji ALI kurfi
Wani na kusa da tsohon shugaban. Kula gyara hanyoyi ta kasa, injiniya Kabir Barkiya….ya karyata wani labari da ke yawo cewa..ya janye kudurinsa na neman takarar Sanata a Katsina ta tsakiya.a jahar Katsina
Na kusa da injiniya Kabir Barkiya Mai suna Ali Kurfi ya bayyana wa..manema labarai cewa . injiniya Barkiya Yana nan daram a jam iyyar APC da taimakon ta a kowane bigire, a koina da kuma biyayya ga jam iyya da shugaban ninta.
Sannan injiniya Barkiya a shirye yake ..ya wakilci Al ummar yankinsa, in har suka bukace shi da ya fito ya tsaya Don ya wakilce su.Alhaji Ali Kurfi yace yada labarin cewa ya janye kudurinsa na neman tsayawa sanata a APC ..wannan ai labarin kanzon kurege ne.domin tsayawar injiniya kabir Barkiya,takara ba ra ayinsa bane…illa bukata da jama ar yanki ke nunawa cewa ilminsa da gogewarsa..saukin Kai da son taimakon sa ga jama a.ya cancanta ya fito..Wanda in Allah ya bashi nasara ba za a ji kunya ba.
Wannan martani ya biyo Bayan wani labari ne da wata kafar sada zamunta ta buga cewa injiniya kabir Barkiya yace wai ba zaiyi takara