Diyar hamshakin attaijirin nan Dan maiduguri kwanan nan zata auri masoyinta Dan Katsina Mai suna Muhammad Yar Adua

0
701

Labari cikin hoto
Diyar hamshakin attaijirin nan Dan maiduguri kwanan nan zata auri masoyinta Dan Katsina Mai suna Muhammad Yar Adua

Shirye shiryen sunyi nisa har an kammala komai saura jiran Rana, hotunan da kuke gani wadanda aka dauka ne Domin yin kalandu da sauran dab I na bukin da kuma wasu sanarwa da shela da za ayi Don bukin

Buki ne na naira na gugar nairai

Hauwa indimi da Muhammad Yar Adua

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here