GWAMNATIN JIHAR BAUCHI TA TALLAFA MUN DA MASARA RABIN MUDU.
Daga Mu’azu Hardawa.
JARIDAR DIMOKURADIYYA: wani malami mai suna Mohammed Musa Ustaz mai sana’ar Saida nama a unguwar Mangwarojin Angasawa a garin Bauchi rike da Masara rabin mudu da aka ba shi a matsayin tallafi bayan rushewar gidansa mai daki uku da katanga da sauransu.
Taimakon ya fito ne daga gwamnatin jihar Bauchi, sama da gidaje 50 ne a ke basu buhun masara daya su raba a matsayin tallafi daga gwamnatin Mohammed Abdullahi Abubakar.
Domin karin bayani tuntubi: 08062333065