- “DAGA APC NATIONAL HEADQUARTER ABUJA WAJEN RANTSAR DA SHUGABAN JAMA’IYYAR APC NA JIHAR KATSINA MAL. SHITU S SHITU”
Maigirma Shugaban Jama’iyyar Apc na Kasa Adam Osohomole ya rantsar da Shugaban jama’iyyar Apc na Jihar Katsina Mal. Shitu S Shitu a matsayin zababben Shugaban Jama’iyyar Apc na Jihar Katsina. A cikin babban ofishin Jama’iyyar Apc na kasa ranar 11/07/2018.
Bukin rantsuwar yasamu halartar Shugaban Kungiyar Masariyya Alheri na Jihar Katsina D.G Hon Abubakar Tsanni Soja, Hon Suleiman Salisu Salisco Member House Of Reps Jibia/Kaita Constituency, Hon Sani Danlami Member House Of Reps Katsina Central Constituency, Hon Sada Soli Jibia dantakarar kujerar majalissar tarayya 2019 Jibia/Kaita Constituency da Katsina State Co-ordinator Buhari Campaign Organisation Mal Murtala Yakubu Musa. Allah SWT yasa alkhairi ya kuma tayashi riko, Allah ya kareshi daga sharrin mahassada.
Sign by:
Abubakar Shafi’i Alolo
Katsina Social Media Crew