HAJJI 2018
MASARAUTAR KATSINA DA DAURA.
Maigirma Kakakin Majalissar Dokokin Jihar Katsina Rt Hon Abubakar Yahya Kusada (Garkuwan Katsina) kuma amirul hajj ya jagoranci yan kwamitin aikin hajji domin kai ziyarar ban girma ga iyayen kasa Masu martaba sarakuna Katsina da Daura.
Sarakunan sunja hankalin yan kwamitin da suyi gaskiya da rikon amana kuma suba marar da kunya.
Anyi adduo’in neman samun nasarar aikin hajjin na bana.