Halin da jihohin mu suke ciki a mulkin APC

0

Halin da jihohin mu suke ciki a mulkin APC

Bello Muhammad Sharada

JIHOHI 13 NA AREWA
Borno
Yobe
Adamawa
Benue
Taraba
Plateau
Niger
Kogi
Kaduna
Zamfara
Sokoto
Nassarawa
Kwara
.
A wadannan jihohin ran dan adam ya zama tamkar kiyashi. Babu shiri, ba tanadi mai gamsarwa da dorewa daga gwamnatin APC ta shugaba Muhammadu Buhari.

Tabbataccen tsarin APC a wadannan jihohin shi ne : KU yi hakuri a haka, sannan ku maida hankali da addua.

A wadannan jihohin aka fi jefawa APC kuria, sune suka fi ko ina a Najeriya fatara da yunwa da ‘yan gudun hijra da almajirai da mabarata da marasa aikin yi da jahilci da shaye-shaye.

See also  Ina Kayan Mazabarmu?

A JIHOHIN AREWA SHIDA
Kano
Kebbi
Katsina
Bauchi
Gombe
Jigawa
Babu aikin gwamnatin APC ta Muhammadu Buhari na biliyan biyu rak da ya shafi matsalolin jihohin arewan.

A JIHOHIN YARBAWA SHIDA
Lagos
Ogun
Oyo
Osun
Ondo
Ekiti

Wadanda suka raba kafa a zabe, suke da karancin talauci da jahilci da tsaro da rashin aikin yi, ana kan yi musu ayyuka na bunkasa tattalin arzikinsu da inganta rayuwarsu da ci gaban yankinsu na kudaden da suka zarce tiriliyon daya da rabi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here