Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Rajiun. Allah ya yima Alhaji Ibrahim Commassie Sardaunan Katsina (Ex IGP) rasuwa, bayan gajeruwar jinya a asibitin kashi a Katsina, ya rasu yana da shekaru 76. Allah ya jikanshi da Rahama ameen.
Janaida a Masjidil Banu Commassie bayan sallar Juma’a a gobe in Allah ya kaimu.