Katsina tayi sabon Danmaje
Maimartaba Sarkin Katsina ya tabbatar da nadin Alhaji Ahmad Abdulmuminu Kabir Usman a matsayin sabon Danmajen Katsina. Wannan ya biyo bayan daga darajar Danmajen Katsina Sen Ibrahim Ida zuwa sarautar Sardaunan Katsina. Allah shi taya sabon Danmaje riko. Ameen