Bude Masallacin Jamiul Bazul Ashhab wanda Gwamnatin Jihar Kano ta Sabunta Gininsa

0

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR tare da Taimakawar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, Shugaban Darikar Qadiriyya Na Afirka Dr Sheikh Qaribullahi Sheikh Muhammadu Nasiru Kabara, Jikan Sheikh Abdulkadir Jilani wato sheikh Abdulsattar Aljilani da Dan Majalisar Jiha Mai Wakiltar birni Baffa Babba Dan Agundi yayin Bude Masallacin Jamiul Bazul Ashhab wanda Gwamnatin Jihar Kano ta Sabunta Gininsa. Jiya, Asbaar.28/7/2018

Abubakar Aminu Ibrahim
SSA Social Media II, Kano.
Source..wakilya hausa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here