DAN KASAR CANA DA YA KARBI MUSULUNCI BAYAN YA AURI ‘YAR NAJERIYA, MUSULMA.

0

DAN KASAR CANA DA YA KARBI MUSULUNCI BAYAN YA AURI ‘YAR NAJERIYA, MUSULMA.

Wannan al’amari ya faru ne a jihar Filato ta Najeriya. Inda igiyar soyayyar wata bakar fata kuma bayarabiya ‘yar asalin kasar nan ta dabaibaye zuciyar wani ɗan kasar chana. Wannan jar fata ya musulunta, sannan ya yi tattaki da shi da waliyyansa har zuwa kasar nan kamar yadda sharuɗɗan auren musulunci ya tanada. Sannan aka kulla masa aure shi da sahibar tasa aka kuma ci gaba da shagulgulan biki.
Da ma dai Hausawa sun ce; amfanun soyayya, aure.

See also  Da Dumi-Dumin Sa: INEC Ta Dage Zaben Gwamnoni

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here