GWAMNATIN JIHAR KATSINA TA BA AL-HAZANTA BARKADA SALLAH

0

Gwamnatin Jihar Katsina ta  ba Al-Hazan take Barka da Sallah Riyal 300 ga kowane ALHAJI da yasamu damar zuwa aikin hajj na wannan shekarar.

Gwamnatin Jahar Katsina tabada Saudi Riyql 300 ga kowane Alhaji, da yasamu halartar aikin hajj naba na, Rt.Hon.Abubakar Yahaya kusada AMIRUL
HAJJ. Yabayyana haka Abubakar Yahaya
Kusada yace Gwamnan Jahar katsina Rt.Hon Aminu Bello Masari yaba da Riyal 300 amatsayin barka da Sallah.

Hon Speaker AMIRUL HAJJ yayikira ga daukacin mahajjatan dasu kasance masuyi ma kasar Nigeria da jahar mu addua baki daya.

Allah yasaka da alkhairi ga mai girma gwamnan jahar katsina Rt.Hon Aminu Bello Masari amin

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here