Hajjin Bana

0

Makkah Maganin Dan Gata..

Daga Ahmad Bello

Shugaban Kasar Ivory Coast (Côte d’Ivoire) Alassane Dramane Ouattara, ke kwance akan tabarma a Muzdalifa bayan an kare tsayuwar Arfa.

Ita muzdalifa babu V.I.P. Bandaki layi, abinci babu in ba sa’a akayi ba, Shugaban kasa, Gwamnoni, Sarakuna, masu kudi kowa gashi kwance babu filo, babu mayafi kuma babu rufe Kayi.

Everything on JUMIA

Allah ya amshi ibada.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here