MURNAR CIN JARABAWA TA ZAMA SILAR RASA RANSHI

0

Ya Allah ka kiyaye mu da hau da kuma mummunar kaddara… wannan dalibi a jahar osun ..murnar yaci jarabawa..ya Rika ganganci da mota..ya buge wani yaro ya mutu nan take..su kuma jama a ..suka dauka izgili ne..na dan masu hali…suka farfasa motar sukayi Masa kisan gilla…Yana kokarin bayani suka ki sauraren shi..ya mutu. Cikin zilla da walakanci….kuma ba Wanda aka Kama…mun Ciro daga Shafin Facebook na Taskar labarai

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here