Sama da mutum 15 ne gubarar Iskar gas ta hallaka

0

Sama da mutum 15 ne gubarar Iskar gas ta hallaka yayin da kusan 50 suna Asibiti suna kwance Rai kwaikwai mutu kwaikwai

Bukola Saraki ya ziyarci Asibitin dan ganin halinda jama’an ke ciki saida hannayansa biyu suka taba kasa

Saraki ya bukaci a kwashe su zuwa Babban Asibitin kasa dake Abuja cikin gaggawa aka fara kwashesu 👇👇👇👇

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here