BELLO MANDIYA NE … MAGAJIN SANATA ABU IBRAHIM?

0

BELLO MANDIYA NE … MAGAJIN SANATA ABU IBRAHIM?
Daga wakilan Taskar labarai
Wata majiya dake kusa da Sanata Abu ibrahim..ta shaidawa Taskar labarai cewa ..Sanata Abu ibrahim ya shaida wa na kusa da cewar .. mutanen sa na siyasa.suje suyi wa .. Alhaji Bello mandiya shugaban ma aikatan gidan gwamnatin Katsina.aiki.
A yau ne.. Sanata Abu ibrahim.ya zo Katsina a wani jirgi Mai daukar mutane kadan.inda ya gana da gw meamnan na Katsina .kuma ya sake hayewa jirgi ya koma
Ance a wannan zuwa ya shaidawa gwamnan cewa ba zaiyi takara ba..kuma ana Jin ya kuma shaida wa gwamnan Wanda jama arsa zasu marawa baya..
Idan labarin ya tabbata..to ana iya cewa Bello mandiya shine Magajin Sanata Abu ibrahim

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here