Salloli da Alkunuti wanda korarrun Malaman Firamare da ma’aikata suke gabatarwa a Masallacin Idi dake Kofar Doka Zariya a jihar Kaduna

0

LABARI: Salloli da Alkunuti wanda korarrun Malaman Firamare da ma’aikata suke gabatarwa a Masallacin Idi dake Kofar Doka Zariya a jihar Kaduna.

Su dai wadannan korarrun Malamai da ma’aikata gwamnan Jihar Kaduna ne wato Nasiru El-Rufa’i ya kore su a tsawon shekarunsa yana mulkin jihar.

Copied from Ammar muhammad Rajab zaria

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here