AN DAGE SHARI AR APC AKIDA SAI TALATIN GA WATAN SATUMBA.

0

AN DAGE SHARI AR APC AKIDA SAI TALATIN GA WATAN SATUMBA.

Daga wakilan Taskar labarai

Jaridar Taskar labarai sun samu tabbacin cewa ajiya laraba 26/9/ APC akida bangaren takarar Abubakar Samaila​ Isa Funtua. Mai neman takarar gwamna sun shigar da Kara kotu.don tsaida zaben fitar da Dan Takarar gwamna na jahar katsina.da za ayi a ranar 29/ 9

Karar wadda aka shigar da ita a wata Babbar kotun tarayya..alkalin ya saurari bukatar ta Yan APC akida.inda suka nemi .kotu ta tsaida zaben har sai an kammala sauraren kararsu.

Bayan kotun ta Gama sauraren muhawarar duk lauyoyin​ yanzu kotu ta Sanya ranar 30/9/2018 Don Shiga shara ar gadan gadan

See also  Wani Jami'in Tsaro Ya Sadaukarda Motarsa Da Lafiyarsa Ya Kashe Dan Ta'adda

Wakilin Taskar labarai na bin diddigin wane mataki APC akida zasu dauka? Ko Dan takarar ta zai shiga zaben

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here