RIKITA RIKITA A SHIRIN FITAR DA TAKARAR APC NA KATSINA TA TSAKIYA.

0

RIKITA RIKITA A SHIRIN FITAR DA TAKARAR APC NA KATSINA TA TSAKIYA.

Daga wakilan Taskar labarai

Shigi da fici da kulle .kulle sunyi nisa a fitar da Dan takarar majalisar tarayya na Katsina ta tsakiya.a Inda Yan Takara hudu suka hada kansu Domin tabbatar da cewa anyi adalci kuma ba ayi dauki Dora ba..

Mutune biyar ke neman kujerar..kuma hudu na zargi Jami an jam iyya da gwamnatin. Jaha na neman marawa Dan takarar dake sama baya..watau Sani Danlami

Wannan ya Sanya sauran Yan takarar suka rubuta takardar korafi ga kwamitin da aka turo Don gudanar da zaben .kuma kwamitin ya zauna dasu..suka Kara fayyace Masa kokensu.

Taskar labarai ta tabbatar da cewa shugaban jam iyyar APC na karamar hukumar Katsina yayi zama da wasu deligate da esko yayi masu wani Hannun ka. Mai sanda .na Inda ya Kamata su Dosa kuma sun shaida wa Yan takarar me akayi dasu

See also  Haɗuwar Makarantun Firamare 10 don gasar Kacici-kacici a Safana, Gumi da Annatija sunyi Zarra...

Wani Dan takara ya yi korafin cewa, sun gano wata dubara da ake son samarwa da Dan lelen takara da kuri u tamanin cas cikin kuri r da za a jefa guda dari uku da sittin A tashin farko. Yan takarar guda hudu suna kokarin dakile wancan kullin.

Yan takarar sunyi zargin ana shiri na shigar da Yan daba a filin zaben yadda yadda in Laila Takiya a koma Basha.

Shima sun shirya ma Wannan ..sunce ba Wanda ke iko da takadarci kowa na iya Zama Dan iska na wucin gadi.

Sunce in akayi kokarin amfani da Rashin kunya..sai dai a fasa fitar da takarar…kuma labarin zaya chanza

Har zuwa karfe biyar na yam macin nan .ba a fara komai na tantance masu jefa kuri. ar ba..balle fara Shirin zaben

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here