KO YA ZATA KAYA DA SHEMA GOBE

0

KO YA ZATA KAYA DA SHEMA GOBE
Daga wakilan Taskar labarai
Gobe za a maida tsohon. Gwamnan Katsina ibrahim shema kotu.a zaman na gobe kotu biyu EFCC zasu Kai shi.da Babbar kotun jaha da kuma kotun tarayya.
A kotun tarayya nan ne za a samu labarai Domin an chanza alkalin zuwa wata Allkaliya..Don Haka za a sake gabatar da shema .gabatarwa sabuwa fil….Wanda sai ya sake neman beli kamar yadda masana shara a suka tabbatar wa. Taskar labarai
Za a bada shi beli cikin sauki? Ko ko za a kafa sharadi Mai tsaurin da sai ya halasci gidan yari? Wannan sai gobe za a ga yadda zaman zai wakana
Daga kotun tarayya. Za a wuce da shema Babbar kotun jaha Don ci gaba da amsar shaidun da aka fara a zaman da akayi na baya.
Zamu kawo maku abinda da zai wakana. A kotun

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here