GAMAYYAR KUNGIYOYIN MATASA NASA KAI NA DUTSIN-MA/KURFI CONSITITUENCY SUNYI GANGAMI ZUWA OFISHIN JAMA’IYYAR APC NA KARAMAR HUKUMAR DUTSIN-MA DOMIN JADDADA GODIYARSU GA ZABEN HON ARMAYA’U ABDULKADIR MATSAYIN WAKILINSU A ZAUREN MAJALISSAR TARAYYA TA KASA

0

Yau Dubban matasan Mazabar Dutsin-ma da Kurfi sukayi zagayen nuna godiya da jadadda goyan bayansu ga Dan takararsu na Majalissar Tarayya ta kasa Hon. Armaya’u Abdulkadir Karkashin Jagorancin Malam Ibrahim Bature Dutsinma.

Sunkuma bada tabbacin 2019 Insha Allahu mazabun Dutsin-ma da Kurfe sai sunfi ko ina bada Kuri’a ga dukkan matakan kujeru karkashin Jama’iyyar Apc. Daga karshe sunkara mika godiyarsu ga Shuwagabannin Jama’iyyar Apc na Mazabun Dutsin-ma/Kurfi na Zamu masu Dantakarar da Jama’a keso a yankin.

See also  JAM'IYYAR APC TA FITAR DA RANAKUN FITAR DA YAN TAKARA

Report by

Abubakar Shafi’i Alolo

Katsina Apc Social Media Crew

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here