Dan takarar shugaban kasa a jam iyyar PDP Alhaji Atiku ya bada rasidin naira milyan. goma a matsayin harajin sa na shekaru uku..ya kuma rubuta cewa a cikin shekaru uku.ribar naira milyan sittin da dubu dari biyu ya samu a Sana o insa.
Wannan na kumshe a bayanan yan takara da hukumar zabe ta fitar ga jama a kamar yadda wakilan Taskar labarai suka karanta a takardun da INEC ta manna a gaban ofis nata?