GWAMNAN KATSINA AYI MANA ADALCI: A KAN HUKUMAR SUFURI TA KTSTA

0

GWAMNAN KATSINA AYI MANA ADALCI: A KAN HUKUMAR SUFURI TA KTSTA

daga Taskar labarai

Wasu daga cikin wadanda aka ladabtar a hukumar sufuri ta KTSTA sunyi Kira ga gwamnan Katsina ..ya duba kokensu yayi masu adalci.adalcin da suke bukata shine yadda aka yi masu ladabi shima shugaban wajen Alhaji Babangida Nasamu a yi Masa hukunci..

Mutanen wadanda suka yi magana Bisa amana suka ce.odita janar da yayi binciken sa ..baki dayanmu yace ya. samu da laifi..kuma har ma ya bada shawarwari Akanmu ya kuma ce dukkaninmu akwai kudin da ya Kamata mu maida

Ya Kamata gwamnatin Katsina ta duba lamarin nan? Ya mu za ayi Mana hukunci a bar Mutum Daya ?

See also  SECURITY AGENCIES IN ABUJA RECEIVE 60 OPERATIONAL VEHICLES!

Wanda kusa. Komi shine ya jawo shi?. mutanen suka ce in ma anci wasu kudi shi ne ya za a tuhuma da bincika !!.

Wanda su ka ce in lokaci yayi zasu fasa kwai..

Suka ce ko lokacin da ake binciken ya fada masu shi Babu abin da za ayi masa ..saboda Yana da uwa a gindin murhu…

Sunyi Kira ga Al ummar Katsina .su duba lamarin nan…

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here