A jihar Bauchi:
Ɗan shekara 24 ya kammala rubuta Al-qur’ani maitsarki.
!
!
!
!
Ran 1/11/2018 Alaramma Muhammadul-Ameeeen, ya Kammala Rubuta Al’qurni Mai girma.
Muna fatan Allah ubangji ya kara Albarka gare shi da zuriyar su baki daya, yasa Al’qurni ya zama sanadin ceto a gare shi da zuriyar su baki daya, albarkan Al’qur’ani maitsarki.
@Malam Nasiru Cigari