WAYA YAKI CHANZA DAN TAKARAR MAZABAR DANJA/BAKORI jahar Katsina??

0

WAYA YAKI CHANZA DAN TAKARAR MAZABAR DANJA/BAKORI jahar Katsina??

Daga Taskar Taskar​

BABUINDA KE KASHE Jam iyya irin RAshin Adalci ..abinda ya faru a zaben BAkori/Danja na majalisar wakilai…ba karamin abin takaici bane.. K

Anyi zabe….Dan takara dake sama amiru Tukur ya fadi.zabe ..Amma da aka tashi Sanya sunan Dan takara sai aka Sanya sunan Amiru Tukur a matsayin Dan takarar APC a Danja/Bakori.

Jam iyya ta jaha ta rubuta takardar ga uwar jam iyya shugaban jam iyya shitu s shitu ..yaje har Abuja ya Kai takardun..cewa a canza sunan zuwa Wanda yaci

Ance gwamnan Katsina ..yayi wa shugaban kasa magana shugaban kasa yayi wa ..adams ashimolu ..Adams yace za a gyara ..Amma har yanzu ba a gyara ba ..

Dan majalisar yabi yabi har zuwa jiya lokacin da aka rufe chanza Yan takara ba chanza da Wanda yaci ba ..

Mai karatu yabi takardun ( suna tare da labarin nan) nan daki daki zai Kara gane me muke nufi?

Wata majiya ta fadawa Taskar labarai..cewa akwai zargin cewa Wanda uwar jam iyya ta kasa ta dage sai sunansa ..wani a ofis din ya amshi kyauta daga wajensa ..

Kuma Wanda ya bada kyautar Yana bidiyon hakan ya kuma Sha alwashin in har aka canza sunansa zai fallasa bidiyon.. wannan ya Sanya chanjin ya gagara.

Wannan zargin Taskar labarai Bata iya tabbatar dashi ba .kuma duk wani sako a ofishin APC na kasa Akan wannan bai samu amsa ba.

Kwanan na jaridar Sahara reporters ta Rika bada Labaran zarge zarge bada kudi a ofishin APC na kasa .Don chanza ko tabbatar da Dan takara..

Shi amiru .. shekarunsa takwas Yana wakiltar yankin kafin shi mahaifinshi sai da ya shekaru takwas Yana Yi..Wanda in ka hada shekarunsa Dana mahaifinshi shekaru goma Sha shidda suna yi..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here