A JIHAR KEBBI.
Labari da dumin sa
Daga Fadar Mai Martaba sarkin Yauri.
Inda aka Karrama Matasannan da suka kirga Buhun GERO kaf, bayan wata gardama da ta hadasu.
11,979,868 shine adadin kwayar GERO da ke cikin Buhu guda.
An tabbatar da cewa yan Najeriya sunfi Buhun GERO yawa.