JAMI’AR ALHIKIMA TA KARRAMA MANGAL DA GOVERNOR MASARI DA DIGIRIN DIGIRGIR

0

Masha Allah ..yau an baiwa Alhaji Dahiru Bara u mangal digirin digir gir na girmamawa a Jami ar Al hikma dake ilorin
Al hikma itace jami ar musulunci ta biyu a kasar nan.
An bashi tare da gwamnan Katsina . Alh Aminu Bello
Tana da kima da daraja a duniya.
Mangal ansha bashi sarautu daktoci d karrama wa daban. Daban Yana kin amsa .. wannan shine karon farko da ya. Amsa kuma ya halarci. Amsar

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here