Sama da yan gudun hijira 345 suka samu mafaka a karamar hukumar kankara dake jihar Katsina

0

Sama da yan gudun hijira 345 suka samu mafaka a karamar hukumar kankara dake jihar Katsina. Inda jamian hukumar bayarda agajin gaggawa na jiha suke domin tantacesu.
Mutanen wanda suka fito daga karamar hukumar Tsafe dake jihar Zamfara

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here