WANNAN SHI NE SUNAYEN MARUBUTAN HAUSA DA LITATTAFANSU NA (MAZA) BAKI DAYA NA SHEKARAR MILADIYYA 2019, WANDA MUKAYI KOKARIN TATTARASU WAJE DAYA

0

WANNAN SHI NE SUNAYEN MARUBUTAN HAUSA DA LITATTAFANSU NA (MAZA) BAKI DAYA NA SHEKARAR MILADIYYA 2019, WANDA MUKAYI KOKARIN TATTARASU WAJE DAYA.

Wannnan tsari ne na sunayen marubutan Hausa maza da litattafansu na shekarar Miladiyya 2019. Muna fatan ci gaba da tattara sunayen marubutan da litattafansu. Duk wadda yaga babu sunansa ko sunan marubucin da yasani da ba’a sa ba ko kuma kuskuren sunan marubuci ko littafinsa, ko kuma maimaicin sunan marubuci don Allah ya sanar damu don gyarawa. Wannan jerin sunayen su hada da tsufaffin sunayen marubuta na baya wanda Graham Furniss ya tattara a shekarar 1987 izuwa 2002. Wanda muka sake tattarasu tun daga na 1987 har izuwa wannan sabuwar shekarar ta 2019.
Muna rokon Ubangiji Allah ya albarkaci wannan aikin namu yasa ya amfani al’umma baki daya. Sannan muna addur’a ga wadanda suka rigamu gidan gaskiya Ubangiji Allah ya gafarta musu yasa sun huta, idan tamu tazo yasa mu cika da Imani. A karshe muna addu’a ga kasar mu ta gado Najeriya Ubangiji Allah ya bamu zaman lafiya da abinda lafiya zataci ya shiryi al’ummar Annabi Muhammadu salallahu alaihi wassalama baki daya. Amin suma Amin,
Na gode kwarai.
Abubakar Auyo
(JARABI)

Abubakar Is’haq
(A RASHIN KIRA)

Abubakar Isah Garba
(BABBAN GORO (SAI MAGOGIN KARFE)

Abubakar Tafawa Balewa
(SHAIHU UMAR)

Abubakar Saddiq Abdullahi
(BAKAR ZUCIYA)

Abubakar Imam
(MAGANA JARI CE)

Abba Dabo Dandago
(DAJI BAKWAI)

Abubakar Chika (Sardaunan Sanyinna)
(DUNIYA MAI HALIN DAN MANGWARO)

Abubakar Lawal
(MACI AMANA)

Ahmed T. Inuwa
(KAIMA KA DARA)

Ahmed T. Aminu Gasau
(DAN TASHA)

Abdullahi Yahaya Maizare
(SON ZUCIYA BACINTA)

Abba Bature Kawu
(ALAMOMIN SO – 1993)

Abdussalam Adamu Shitu
(IZAYA)

Abbati Kori
(MARAICI)

Ado Ahmad Gidan Dabino
(INDA SO DA KAUNA)

Abdul’Aziz Sani M/Gini
(MAZAN JIYA)

Abdulbasid A. Salis
(ZATO ZUNUBI)

Aliyu Ibrahim Yantaba
(TAKAMA)

Ahmad Musa Anka
(DIREBAN HAJIYA)

Aliya Sabo Mainassara
(HALIN RAYUWA)

Aliyu Abubakar Sharfadi
(AJA’IBI)

Aliyu Kamal
( )

Aliyu Aliyu
(INA MA A CE HANNUN AGOGO ZAI DAWO BAYA)

Aliyu Mohammed Sani
(DA MUGUWAR RAWA ..)

Aliyu Ibrahim Katsina
(DAWOWAR AL-MADINA DAGA KASAR AL-ASAR)

Asshabu Zariya
(TSAKA UKU)

Al’amin Daurawa
(SABANI)

Auwalu Yusuf Hamza
(‘YAR KWATANO)

Auwal Garba Danbarno
(MUGUN ABOKI)

Auwalu Ibrahim Dandago
(ALLAH YA YI AURE DA MARAR KWABO)

Auwalu Isamil Danbagwai
(DUHUN DARE)

Ayuba M Danzaki
(RAYUWAR BILKISU)

Abdurrahman Musa Hantsi
(CUTUTTUKA DA MAGUNGUNA A MUSLINCI)

Adam Abubakar Suleiman
(SADAUKIN MAZA – 2007)

Abdullahi Ahmad K/Marusa
(SABUWAR DUNIYA)

Abdullahi Hassan Yarima
(KUDIN JINI)

Abdullahi Jibril
(MAZA TABARMAR KASHI)

Abdullahi Yahya Gidan Danko
(HAKA YA CIMMA RUWA)

Abdullahi Muktar Yaron Mallam
(MUTUM KO ALHAN)

Abdullahi Mohammad Dan Gusau
(AIBIN RASHIN SANI – 1991)

Abdullahi Sulaiman
(DACIN SOYAYYA)

Abdulwahab Mensah
(BA-NI-BA-NE!!!)

Abdulkadir Mu’azu Isah
(DUNIYA RUMFAR KARA)

Abdulrashid Sani Isa
(ZAN CIMMA BURINA?)

Ahmed Sani Muri Jalingo
(MACE KO NAMIJI)

Ahmed Mahmood Zahraddeen Yakasai
(GARIN MASOYI)

Ahmad Yusuf Amo
(GARKAMI)

Ahmad Ingawa
(ILIYA DAN MAIQARFI)

Ahmed Musa
(DIREBAN HAJIYA)

Alhaji Ali Hydar Aliyu
(KWADAYI MABUDIN WAHALA)

Alh. Sha’aibu Ibrahim
(SAMARIN ZAMANI …)

Alhaji Muhammadu Aliyu Jega
(TANIMUDDARI – NAMIJI MAI-GANIN ABUBUWAN AL’AJABI)

Alh. Ya’u H.
(GISHIRIN MA’AURATA)

Al-Hamees D. Bature Makwarari\
(GWANIN MATA …)

Ahmad S. Zaina
(KARSHEN TIKA-TIKA… TIK!)

Aminu Haruna Anhu
(WARWARA)

Aminu Ibrahim Bara’a
(YUNKURINKA MAKOMARKA)

Aminu Isyaku (El-Ameen Daurawa)
(WANDA BAI JI BARI BA – 2006)

Aminu Lawal Minnai
(CUNKUSA)

Aminu Abdul Na’inna
(SO MARURUN ZUCIYA)

Aminu Bala (Alaramma)
(A DALILIN WANI …. – 1996)

Aminu Umar Mukhtar
(BAN JI BA)

Aminu Adamu
(BA WAN – BA WAN (KARATUN DANKAMA)

Aminu Usman Samaru
(DILA MAI WAYON BANZA)

Alhaji Sirajo Ibrahim Mai-Angale
(KASH!)

Aminu Haruna Usman (ANHU)
(KISAN MUMMUKE)

Aminu Aliyu Argungu
(KOWA YA TUNA BARA …)

Aminu Muhammad Aliyu
(LOMAR HASAFI)

Aminu Hassan Yakasai
(MUDUBI)

Abdulkadir Mu’azu Isah
(SADAUKI DIKINAR)

Ashiru Bala Bichi
(SAI BANGO YA TSAGE)

Aminu Idris Abdallah
(TA YARO KYAU TAKE)

Ashhabu Mu’azu Gamji
(TSAKA UKU MAI WUYAR FITA)

Adamu Aliyu Dan Dago
(TUTSE….)

Abbas Sa’id Kiru
(‘YAR AMANA)

Aminu Isyaku (El-Ammen Daurawa)
(WANDA BAI JI BARI BA)

Aminu Ladan Abubakar Ala
(JIRGI DAYA)

Awwal Baba Ahmed
(KOMAI KE DA FARKO)

Ayuba Muhammad Danzaki
(RAYUWAR BILKISU – 2016)

Bala Anas Babinlata
(AN YANKA TA TASHI)

Bala Muhammad Makosa
(ALHAZAN ZAMANI – 1999)

Badamasi Shu’aibu G. Burji
(DARE GA MAI RABO)

Balarabe Adamu Mohammed
(DUHHU … NAMIJIN KUNAMA)

Basheer Abubakar Umar Reader
(KOMAI RINTSI)

Babangida Abdu Kayyu Gwarzo
(GUGAN KARFE, SHA KWARAMNIYA)

Bello Hamisu Idah
(HIKIMARKA JARINKA)

Bashir Ahamad Umar
(ABOTA KO CUTA – 2001)

Bello M. Shehu T/Wuzirci
(DARA TA CI GIDA)

Bashir Sanda Gusau
(DUNIYAR SOYAYYA)

Bashir Magaji (Big Zee) Bichi
(FITO NA FITO)

Babangida Abdu S.
(GUGAN KARFE)

Balarabe (Zed) Murtala
(JAKI KO TAIKI?)

Balarabe Abdullahi Sani
(RAGAYAR LAWASHI …)

Balarabe Adamu Mohammed
(ABIN DA YA BA KA TSORO)

Buhari Daura
(TSAYAYYEN NAMIJI)

Bello Kagara
(GANDOKI)

Danladi Haruna
(TEKUN LABARAI)

Dan’Azumi Baba
(ALLAH YA HADA KOWA DA RABONSA – 1993)

Dalhatu Ibrahim Basawa
(CIZON YATSA)

D. Bako Hussaini Kulluwa
(HANKALI BABBAR KADARA)

Dan Musa
(HANNUN DA YA BA DA KYAUTAR FURE)

Farfesa Yusuf Adamu
(IDAN SO CUTA NE)

Garba Buhari Yola
(BABU WANDA YA SANI!)

Habibu Abdullahi Sarki
(MAFIYA)

Habibu Ibn Hud Ahmad Darazo
(AUREN ZUMUNTA)

Haruna Hassan Insan
(BOYAYYEN AL’AMARI)

Hamza Ibrahim
(HASSADAR KISHIYA)

Haruna Nasir Dan Auta
(NAMIJIN FAMA – 2009)

Haruna Shitu Gozaki
(RUWAN IDON MASOYA)

Habib Dhad
(SIHIRI)

Hasheem Abdallah
(YAR DUNIYA)

Hamza Dawaki
(TUBALI 2005)

Hassan Muhammad Hamiz
(KARFEN KAFA)

Hassan Ubale Miga
(ALHERI DANKO NE)

Hamzard Abubakar
(DAN ZAMANI)

Habib A. Kwami
(JININ SOYAYYA)

Hussaini Abbas Kaya
(MURUCIN KAN DUTSE)

Hassan Mamman Lagos
(ZAFIN ZUCIYA)

Ibrahim Mu’azzam Indabawa
(BOYAYYAR GASKIYA – 2000)

Ibrahim S Hashim Gumel
(WASIYAR BABAKERE)

Ibrahim M. Kofar Nassarawa
(KANWA TA KAR TSAMI)

Ibrahim Sheme
(YAR TSANA)

Ibrahim Yakubu Birniwa
(MAIMUNATU)

Ibrahim Garba Nayaya
(RAGON AZANC)

Ibrahim M Sani
(IHU BAYAN HARI)

Ibrahim Muhammad Mandawari
(AMINU MIJIN BOSE)

Ibrahim Ahmed Daurawa Al-Khatibi
(AWA 48 A ZIRIN GAZA)

Ibrahim Isa K/Asabe
(BAREWA BA TA GUDU)

Ibrahim T. Bello
(CINIKIN LAIFI RURUM)

Ibrahim Isah Jikamshi
(KAN MAGE YA WAYE)

Ibrahim Musa Kallah
(RUGUM RUGUNTSIMI)

Ibrahim Saleh Gumel
(WASIYAR BABAKERE)

Ibrahim Nuruddeen
(FATE-FATE KAN TONA)

Idris S. Imam
(IN DA RAI …)

Ibrahim Yaro Yakubu
(MA’ABOTA BEGE)

Ibrahim Abdullahi Kwantagora
(MAI RABON GANIN BADI)

Ibrahim Sani Bichi
(MUN GAJI DA KYAU)

Ishaq Ismaila
(NANA- FIDDAUSI)

Idris S. Imam
(TSALLE DAYA SHIKE JEFA MUTUM RIJIYA)

Idris A. Mahmud
(TANGARAN)

Iliyasu Umar Maikudi
(BAYA BA ZANE)

Isah Muhammad Jikan Dady
(LITTAFIN SIHIRI)

Ismail Moh’d Ali
(GANSHEKA)

Jamilu Haruna Jibeka
(TSALLAKE RIJIYA DA BAYA)

Jamilu Jiddan Nafsen
(YAR AUTA)

Jamilu Dararrafe
(DAKARUN SAUYI)

Jamilu D. Usman
(JARUMAR UWA)

Jamilu Abubakar Kundila Makwarari
(HUCE HAUSHI)

Jibril M. D.
(SABANIN ALKAWARI)

Jidda Al-Ameen Gwangwazo
(ADASHIN MUTUWA – 1999)

Jilani Ibrahim Shawus
(GA IRINTA NAN)

Ja’afaru Moh’d Suleiman
(MAFARKIN NI’IMA)

John Tafida
(JIKI MAGAYI)

Kabiru Y. Alkasim
(TUDUN MAHASSADA..)

Kabiru Sha’aibu Hannu Daya
(NAWA – 2009)

Kabiru Ibrahim Saraki Funtuwa
(ASHE HAKA KUKE?)

Kabiru Salihu Madabo
(TAUSAYIN MASOYI)

Kabiru Yusuf Anka
(RAYYA)

Kabiru Uzairu
(WAI WAYE – 2004)

Kamal Minna
(ABIN SIRRI NE)

Khalid Mohd.
(ABIN TSORO – 2001)

Khalid Mohd. Najume
(GIDAN AJALI)

Kamaruddin Imam
(HANNUNKA MAI SANDA)

Kassim Bala Kangiwa
(IDAN KUNAMA ‘YA CE)

Kabir Yusuf Liman
NUNA RANA (KARA DA KIYASHI)

K. I. Saraki Funtua
(RAHILA)

Kamilu Dahiru Gwammaja
(RABI’ATU)

Lawal Bala Abdul
(AN SO A DARA)

Lawan Adamu Giginyu
(YAR BAHAUSHE)

Lawan El Usman
(GARKUWA NA SAFINATU, YAKI BAYA SA GABANKA YA FADI)

Maje El-Hajeej
(SIRRINSU)

M.D Asnanic
(ALKAWARI JIYA)

M. S. Usman Yannaku
(ABIN DA ALLAH YA KADDARA – 1999)

Mahmoud Idris
(TANGARAN)

Mamman Naseer Zungeru
(A BAR MAZA DA HALINSU – 1998)

Mohammed Danyaro Mahmoud Ningi
(A LURA MASOYA)

Mohammed Lawan S. Panshekara
(MUNAFIKINKA TABARMARKA)

Mubarak Hamza Abubakar
(JABIRUL ANSARI – 2007)

Mustapha Ibrahim Gangara
(BAKIN ZAREN)

Mustapha Bala
(DUK ABIN DA YA SAMI SHAMUWA)

Muktar Isah Kwalisa
(WACECE MACE)

Mukhtar Musa Karami
(BAKAR ZUCIYA)

Musaddam Idriss Musa
(MATSAFI ZARMAN – 2012)

Muhammad S. Asas
(MATA YANCINKU NA HANNUNKU)

Muhammad Lawan Barista
(TA CUCENI)

Muhammad Lawal L.B
(JARUMA NUR)

Mohammed Tukur Garba
(FITSARIN FAKO)

Mohammed Bala Garba
(SHIRIYA TA RAHAMANU – 2016)

Muhammadu Sanusi Dahiru Katsina
(LAIFIN WA?)

Mas’ud Mustapha
(RAYUWA CE)

Musa Gezawa
(RIKICIN SOYAYYA)

Muhammad Usman
(BANKWANA DA MASOYI)

Mu’awiyya Yusif Adam
(MAKAUNIYAR MAFIYA)

Mu’azu Abdul’aziz Hadejia
(BA TABBAS)

Mu’azzam
(BOYAIYIYAR GASKIYA)

Muhyedden Muhammad Kabawa
(HIKAYAR HASIB KARIMUDDEN DA SARAUNIYAR MACIZAI)

Musbah Mohd
(DAJIN SHIGA DA SHIRI)

Mohammed Sahfi’u Lawan
(FATALWA)

Mohammed Murtala Isma’il Kanwuri Gusau
(GAMJI)

Muh’d Rabi’u
(GARARI SHEHU HASSAN)

Mahmoud Ja’afar Magaji
(HAKKINA)

Muhd Uba Umar
(TANA KASA TANA DABO)

Muhammadu Daku
(MUGUN HALI)

Muntasir Umar
(RAMIN MUGUNTA…)

Muhammad Ibrahim (Mu’awiyya)
(FATIMA BINTA)

Mrs M. Datti
(KANA NAKA ALLAH NA NASHI)

Nasiru G Ahmed Yan Awaki
(ABU FIRAS – 1999)

Nazir Adam Salih
(A CI BULUS – 1999)

Nasir Ali Ahmed Kiru
(MAKAHON CINIKI)

Nasir Ibrahim Umar
(DAUKAR FANSA)\

Nura Abdullahi (Azara)
(SOYAYYA ADON MATASA)

Nasir Garba G.B.S.
(SOYAYYA RUWAN KAN HANYA ….)

Naziru Gambo Ahmad (Gawuna)
(RAYUWAR KUNCI)

Nafiu Salisu
(RAYUWAR ZAKIYYA)

Nasir Nid
(WUKA DA NAMA)

Nura Isah Garo
(WACECE KHADIJA)

Nura Sada Nasimat
(DORON MAGE)

Nura Ibrahim Garangamawa
(HAKURI DA JARUMTA)

Naziru Gambo
(RAYUWAR KUNCI – 2007)

Nura Muhammed Sagagi
(KUDI MASU GIDAN RANA)

Nuraddeen A. (Azara)
(KARSHEN KIYAYYA)

Rabee’u Abdulkareem Bebeji
(KARKON KIFI)

Rabiu Na-auwa
(SON TAKAICI)

Sadik DANLADI Ayala
(JARUMAI)

Saufullahi Sani Bakori
(GWARAZA)

Shafi ‘u Dauda Giwa
(GOBE JAR KASA)

Shu’aibu Ahmed Adamu Gwammaja
(BA ZA TA SABU BA!)

Salisu Na’Inna Dambatta
(KAINUWA)

Salisu Shu’aibu Burji
(LABARIN ZUCIYA)

Salihi Yusuf
(BAKAR KUNAMA)

(Salihi) Salisu Yusuf Sokoto
(ABIN BOYE YA FITO FILI – 1998))

S. M. Durumin-Iya
(HIKAYOYIN MANFALUDI)

Suleiman El-Ahmad Azare
(IDO UKU)

Sanusi Hashim Ayagi
(IKON ZUCIYATA)

Sani At a
(BARIMA)

Sani Mohd Ishaq Jigirya
(JIGIRYA – ANIYAR MODA)

Sani Yusif Musa
(KARSHEN MUGU)

Samsuddeen Sabi’u Jibrin
(KHALIPHA R/K WURJANJAN)

Salisu Yusuf Muhammad Sokoto
(KU TASHI TSAYE MATA)

Suleman Ginsau
(TARIHIN MASARAUTAR HADEJIA)

Samsu Ibrahim Fatimiyah
(DANDALIN NISHADI)

Shehu Usman Harafi
(JAHURUL KARNI)

Shehu Abdulmalik Kura
(ANA ZATON WUTA MAKERA)

Shehu Abdullahi Makama Kabara
(MAGANA JAKIN SOYAYYA)

Sabo Sa’idu Mohammed
(ASHARAF DA AZIZAH)

Suhununu Garba
(IN DA BA KASA …)

Shamsuddeen Ibrahim Filin Samji Katsina
(KA KUKA DA KANKA…..!)

Salisu Y. M. Salihi Sokoto
(RANAR KIN DILLANCI)

Sani Ishaq
(SAI WANI JIKON)

Sani Yusif Musa Mararraba Kano
(SO NE KO KI NE?)

Sale Muhammad Danbatta (Khalifa)
(TAKA SAWUN BARAWO)

Tasi’u Ibrahim Fagge
(YARO TSAYA MATSAYINKA …)

Tanko Baba Kadara Gidan Kaura
(KO BAN CE BA …)

Tukur Mahmood Gamji
(SANADI)

Tijjani Ibrahim Kurawa
(BAHAGON RUWA, MAI WUYAR

Tukur Alwadawy
(ALKAWARI FITO)

Tijjani U. A. Wukari
(HABA MATA!)

Umar Idris Daneji
(LABARIN SAIFUL MALUKI DA BADI’ATUL-JAMALI…)

Umar Baba Karami
(BA-NI-BA-NE!!!)

Umar Abdullahi Muhd.
(KOWA DA MASOYINSA)

Umar Tijjani
(KOMAI NISAN DARE …)

Umar Faruk
(YALLABAI A BIRNIN SHAIDAN)

Umar S Ahmad
(TAFIYAR ISKA – 2007)

Usman Alkasim
(TARIN TARBIYAR YARA)

Usman Muhammad Kazaure
(HAKORIN DARIYA …)

Usman Ango
(MAKASHI)

Yusuf Usman (Nasidi)
(BINCIKEN MAI LAIFI)

Yusuf A. Lawan Gwazaye
(CINNAKA)

Yahaya B. Mahmud
(HANNUNKA MAI SANDA)

Yusuf Muhammad Nasir Jega
(UNGULU DA KAN ZABO)

Yakubu Isah Baba Gawuna
(TATSUNIYOYI DA WASANNI)

Yahaya Garba So
(BABBAN YARO)

Yusuf Adamu
(IDAN SO CUTA NE……….)

Zubairu Balannaji
(ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA)

Zaharadden Nasir
(SANADIYYA – 2012)

Zaharadden ishak
(RAGABZA)

Zaharaddeen Ibrahim Kallah
(SADAUKI MAI DUNIYA)

Zaidu Ibrahim Barmo
(TARIHIN GARIN JIBIYA)

Zainuddeen Jibril
(ASHABUL UKHDUD)

Zayyanu Muhammad Kaura
(ILMI RIBAR RAYUWA – 2016)

Zulkiflu Muhammad
(SU MA ‘YA’YA NE)

Zubairu Muhammad Galadanci
(DUKA A MURDE)

D’alibinku.
Muhammad Bala Garba, Maiduguri.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here