Buhari Ya Cire Wanda Ake Zargi Da Kunnowa Ganduje Wuta

0

Buhari Ya Cire Wanda Ake Zargi Da Kunnowa Ganduje Wuta

Rahotanni da ke riska ta daga Tetfund na cewa, Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya bayar da umarnin sauke DR. ABDULLAHI B. BAFFA daga mukamin Sakataren sartaswa na hukumar Tetfund.

A baya magoya bayan Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje sun sha zargin sa a matsayin mai huro masa wuta daga Abuja.

Tuni har an maye gurbinsa da Farfesa Sulaiman Iliyasu Bogoro.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here