Ya rasa matarsa da aikinshi sakamakon zuwan Buhari Taraba

0
605

Wakilin Taskar Labarai na jihar taraba, ya binciko mana cewa Malam Haruna Kukawa wanda yake ma’aikacin gwamnati ne a kara mar hukumar Arɗo Kola a jihar Taraba shine mijin daya daga cikin matan da suka rasu sakamakon turmutsutsun mutane a lokacin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyarar neman kuri’a a jihar Taraba.

Kwana ki kadan bayan kammala wannan yawon neman kuri’ar sai hukumar kula da ma’aikatan kananan hukumomi ta jihar ta aikamashi da takar dar sallamar shi daga aiki sakama kon alakanta kanshi da siyasa kamar yadda suka ce. Kamar yadda zakugani a cikin hoton takardar da ke a kasa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here