BUHARI YA SAMU RAGIN KURI U A KATSINA

0

BUHARI YA SAMU RAGIN KURI U A KATSINA
daga taskar labarai
Wani bincike da taskar labarai tayi ta gano shugaban kasa Muhammad Buhari ya samu ragowar Kuri ,u a zaben 2019 Akan wadanda ya samu a zaben 2015
Bincike da taska labarai, tayi a hukumar INEC ta gano,a 2015 Buhari ya samu kuri a.har 1,345,441. A lokacin yana dan adawa. Ga gwamnatin PDP da ke mulki daga sama har kasa.kuma a lokacin APC na rayuwa hannu baka hannu kwarya.
A zaben 2019 lokacin da tun daga sama har kasa APC ke mulki.yawan kuri un da ya samu .sune 1,232,133. Wanda in aka lissafa za a ga banbancin sama da kuri a dubu dari..
A 2015 wadanda keda katin Zabe a katsina mutum 2,200..30.. a 2019 sama da mutane miliyan uku.keda katin zabe.
Sama da banbancin miliyan daya masu katin zabe.amma kuma aka samu karancin kuri u.a 2019
A 2015.gwamnatin PDP tayi yakin kar a zabi BUHARI.ta bada kudi,tayi kamfen,ta roka, ta nemi alfarma.
Amma jama a suka ki ji suka fito kamar farin dango suka kasa suka tsare suka raka.suka tabbatar an bayyana abin da suka zaba
A 2019.gwamantin katsina, tayi duk abinda take iyawa na rokon alfarmar a zabi Dan takarar APC Buhari, masu rike da makamai a gwamnatin tarayya suma,sun zo,sunyi .
amma wadanda suka jefa masa kuri a.2015 basu kai na 2019 yawa ba.wannna abin ayi nazari ne,ga masu nazari.don amfani wata rana

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here