AN KARRAMA UMAR TATA JIYA ON 4TH MAY, 2019 A GIDAN GWAMNATIN JAHAR KATSINA, A MATSAYIN READ RIGHT MAN OF THE YEAR TAREDA GWAMNAN KATSINA,KANO,ZAMFARA DAGA READ RIGHT ORGANIZATION

0

AN KARRAMA UMAR TATA JIYA ON 4TH MAY, 2019 A GIDAN GWAMNATIN JAHAR KATSINA, A MATSAYIN READ RIGHT MAN OF THE YEAR TAREDA GWAMNAN KATSINA,KANO,ZAMFARA DAGA READ RIGHT ORGANIZATION

Umar Abdullahi Tsauri Tata Tsohon Dantakara Gwamnan Katsina a Jamiyyar APGA a 2015 Kuma Tsohon Dantakara Gwamnan a Jamiyyar PDP kafin Yadawo APC a 2019 Ya smashi Lambar Girmamawa guda 2 a farko Mai daukeda tarihi a Siyasar jahar Katsina a matsayin First Read Right Man of the Year by Read Right Organization!
Tata Yana daya daga cikin jigo ko jigajigai dasuke jagoranci yakin neman sake zabar Maigirma Gwamnan Jahar katsina, Aminu Bello Masari da Shugaban kasa Buhari a Jahar katsina a zaben daya gabata na 2019 Tata yabada Gudunmawa wacce tana daya daga cikin mafi girma
Kowa yasan Tata a Jahar katsina da taimakon marayu,Matasa da matan aure wajen Basu sanaoi domin dogaro dakansu haka yasa aikin yakin sake zabar Masari da Buhari yazama abu Mai sauki tin bayan dawowar Tata APC Anyi taron Jiya 4th ga watan May 2019 a dakin Taro na Gwamnatin Jahar katsina inda Hon Musa Adamu Funtua daya daga cikin Jigo Jagaran Siyasar Funtua dakuma Matasa Yayi Shugaban taronda aka karrama Tata tareda Gwamnan Kano, Katsina,Zamfara.

Taron Yasamu halascin Manya Manya Yan Siyasar jahar Katsina daga Gwamnati S.A Special Duties to Gov Masari Tanimu Sada dakuma Yan kasuwa kamar su Alh Babangida wayya Sauki Fish da Yanjaridu da Yan Finafinan Hausa na kannywood Masoya Tata sunyi farinciki matuka tareda Tata.

A bayanin Tata ya amshi lambobin Yabon yakuma godema Maigirma Gwamnan Jahar katsina Aminu Bello Masari da damar da yabashi ta Jagorantar wani bangare a yakin neman zabe na 2019 yakuma Kara da Jan hankalin matasa da alumar Jahar katsina dasu goyama Gwamnatin adalci ta Maigirma Gwamnan Masari hadin kai domin maganin Tsaro dakuma samarda aikinyi ga talakawa Jahar katsina maidorewa, Tata yakara godema masoyanshi da kullun suke biyayya gareshi dakuma godema Kungiyar Read Right Organization da wanan Lambar yabo dasuka bashi daga karshe Tata ya sadaukarda wanan Award ga Masoyanshi da Alumar Jahar katsina baki dayanta.

Abdulrahaman Haruna Danja
Hon P.A Media & Publicity to Umar Tata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here