JAMI’AN TSARO SUNYI AWON GABA DA MALAM ABU AMMAR

0

Jaridar taskar labarai ta jiyo daga majiya mai tushe,,cewa jami an tsaro sunyi awon gaba da matashin malamin nan ABU AMMAR .

Majiyar taskar labarai ta gano cewa tun jiya aka tafi dashi kuma har lokacin rubuta labarin nan babu wani bayani yana ina kuma akan me aka tafi dashi.
Taskar labarai bata iya gano wani sashen jami an tsaro ne, suka tafi da matashin malamin ba, ba a kuma san saboda wane dalilai aka tafi dashi ba.

Taskar labarai tafi danganta cewa, kamun nasa ba ya rasa nasaba da wani jawabin sa da ake ta yawo dashi a yanar gizo da wayoyi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here