MANYAN MASU TURA LABARAN BOKO HAAM BANGAREN ALBARNAWU SUN TAFI LAHIRA

0

Manyan masu tura labaran boko haram bangaren Albarnawi sun tafi lahira….Rundunar sojan Najeriya ta tabbatar da kashe a hare hare daban daban…sojan sunce hatta shafin yanar gizo na boko haram ya tabbatar da mutuwar wadannan masu watsa mata labarai

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here