0

Mai Martaba Sarkin Kano yakarbi bakuncin Babban malami Shiek Abulfatahi Almiskin a fadarsa.

Shehin malamin ya bayyana Sarkin Kano a matsayin sarki Wanda Allah yakebawa kariya shiyasa baza’ai nasarar cutardashiba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here