WATA ƘATUWAR KUKA TA KASHE MATA GUDA BIYU A KAUYEN AGANTA DAKE ƘARAMAR HUKUMAR KUSADA

0
1085

WATA ƘATUWAR KUKA TA KASHE MATA GUDA BIYU A KAUYEN AGANTA DAKE ƘARAMAR HUKUMAR KUSADA

A sakamakon wani ruwan da akasamu kamar da bakin kwarya gami iska mai karfi a karamar hukumar kusada a kauyen Aganta wata ƙatuwar kuka ta faɗama wasu ɗakuna a cikin wani gida, inda tayi sana diyar halaka wasu mata guda biyu dake cikin daku nan a cikun wannan kauyen na Aganta. wani abun ban tausai ɗaya daga cikin matan wadda Allah yayima ƙa’ida bata wuce awan ni huɗu da koma ba a cikin dakin ba tayi kichi bis da karar kwana nan inda wannan kuka da afkawa dakin da take a ciki kuma ta rusa dakin.

Sai dai kwamitin majalisar dokoki na jahar katsina mai kula da Ambaliyar ruwa da kuma hasken wutar lantarki gami da hukumar bayar da agajin gaugawa na (SEMA) Suka zagaya kauyen a wata ziyarar gani da ido wanda ya haɗa da kananun hukumomin kusada,kaita,kurfi,da kuma Ingawa a kalkashi jagoranci shugaban kwamitin dan majalisar karamar hukumar ta kaita watau Hon Musa Nuhu Gafia, kwamitin mai mutane tara(9) ya samu kewa yawa kananun hukumomin ne domin ganin yadda ruwa yayi barna da kuma yin taaziya ga yan uwan wanda suka rasa rayukansu. shugaban kwamitin yasamu rakiyar Abokan aikinsa wanda suka haɗa da Hon Ghali Garba G/mutum daya daga kusada sai Hon Salisu Hamza Rimaye daga kankia sai kuma Hon Abubakar Tuna daga Ingawa sai kuma Hon Zaharadeen daga kuefi sai kuma Hon Abdurazak Ismail Tsiga daga Bakori sauran wanda basu samu zuwa sun bayar da uziri.

Daga
Abdurashid Muh’d Musa Muhd Musa
Daga katsina

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here