Hoton tsohon gwamnan katsina a birnin landan,

0

Hoton tsohon gwamnan katsina da dumi duminsa a birnin landan,tun kwanakin baya, Tsohon gwamnan na katsina barista Ibrahim shema ya Nemi kotu ta bashi fasgo dinsa don yaje kasar waje a duba lafiyarsa.
Taskar labarai ta samu hoton da aka dauka shida mai dakinsa ..Maryam umaru Musa yar adua .suna cin abinci.
Kotu dai ta bada umurnin a bashi fasgo din amma ya tabbatar da ya mai do fasgo a kotu ranar 3 ga watan satumba na 2019.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here