ZUWA GA EDITOCIN TASKAR LABARAI

0

ZUWA GA EDITOCIN TASKAR LABARAI
salam
Bayan gaisuwa mai yawa.na rubuto ga Wanga jarida ce, domin ta bani amsar wannan fatawa tawa. An ce wai Dan majalisar mu na tarayya shiyyar katsina birni a jahar katsina. ta shugaban kasa Muhammadu Buhari. Alhaji iro isansi.ance wai ya tashi daga gidan sa na cikin alkarya.ya koma wani katafare dake unguwannin masu MAIKO. Wadanda ba ganinsu sai da AP ko kuma an maka iso.
An wai daga can ma ya tarkata yana sa yanasa ya dauke iyalanshi ya mai dasu Abuja.ance matansa yanzu daya Kaduna guda kuma Abuja
Jarida na sanki da bincike naga wani hoton Dan majalisar tare da uwargidansa yana a cikin jirgin kasa, ance wai an dau hoton ne ranar dashi da matarsa za su bar katsina ne zuwa Abuja don tarewa can da zama.
Don Allah ku buga mani wasikar nan tawa kila ko Dan majalisar ya gani ko wani na kusa dashi don in samu amsa.
Naku mai kaunar jaridar ku .Abdulhamid sabi u. Unguwar Darma.cikin birnin katsina.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here