TANA SON MIJI DAIDAI DA HALIRTARTA
Daga Fauziyya D Suleiman
Kusan mako guda wata baiwar Allah tana rokona akan na samar mata mijin aure domin tana matukar bukatar aure, amma irin bayanin da ta min ya sa na ke jin nauyin yin posting amma ganin damuwar da ta ke ciki na yanke shawarar yi.
Ta kasance mabukaciya ce sosai (bangaran auratayya) abun da ya rabata da mijinta na fari kenan, domin ta ce bai mata ba (afuwan).
Tana da yara biyu baka ce doguwa me kyau, tana da shaidar karatun sakandire, ga wanda Allah ya sa yake bukata sai ya min magana ta inbox. Allah ya sa a dace.