SANARWA TA MUSAMMAN

0

 

Media links masu buga Jaridun Mujjalar matasa da kuma Jaridu biyu dake bisa yanar gizo. The links news, da Jaridar Taskar Labarai. Sun dau hayar ma’aikata guda uku.

  1. Nafisa Muhammad Abubakar: Wadda zata zama a sashen tallar da hudda da kamfanoni na jaridu da kuma kamfanoni. Nafisa na da babbar diploma a ilmin kimiyyar dakin karatu.
  2. Fatima M. Hassan: ita ma zata zama a sashen talla da hudda da jama’a na kamfanin, tana da horo a harkar kasuwanci.
  3. Jamila Sani: zata kula da yada labaran Jaridun a shafuka da zaurukan sada zumunta.

Dukkaninsu aikin su zai fara daga 1st November, 2019. Kamfanin zai kuma buga da fitowa akan takarda-tsarin mussaman na mujjalar taskar labarai a watan Musulunci na Rabi’ul Awwal, wanda yazo dai dai da November lokacin da musulmi ke Mauludin Haihuwar Manzon Allah (S.A.W)

See also  Gwamnan Zamfara ya yi alkawarin kawo karshen rashin tsaro a jihar

Allah ya daba sa’a

Mungode

Umar A. Umar

Editor Business Development

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here