KA IDOJIN SAKA LABARAI A KATSINA CITY NEWS

0

KA IDOJIN SAKA LABARAI A KATSINA CITY NEWS
____ A TABBATAR DUK ABIN DA ZAKA SANYA GASKIYA NE.WANDA YAKE DA MADOGARA.
____A TABBATAR KA DAUKO DAGA WATA KAFAR LABARAI INGATATCIYA KUMA KA FADI INDA AKA SAMO. WANDA DA AN DUBA ZA A GANI
_____A TABBATAR BA NA CIN MUTUNCIN WANI KO WATA BANE.
______ A TABBATAR BADA NIYYAR CIN FUSKA BANE.KO CIN ZARAFI
______ HOTO KO BIDIYO A TABBATAR DASHI DON YANZU AKWAI HANYOYIN HADA HOTUNA KO BIDIYO TA WAYA KO LAPTOP BIRJIK.
_____DUK WANI SHARHI KO NAZARI YA ZAMA YANA DA ADALCI A CIKI.BADA WATA MANUFA TA BATANCI BA.
_______ DUK WANDA YAYI SAKA LABARI, HOTO KO BIDIYO MAI ALAMAR TAMBAYA ZA A BUKACI YA KARE KANSHI.
_____IN YA KASA BADA AMSA ZA A CIRE
____ IN AKA SAKA RUBUTU,HOTO KO SHARHI DON CIRAFI KAI TSAYE BADA WATA HUJJA BA.CIREWA NE.
DA FATAN ZAMU KIYAYE, DON MU MUTUNTA JUNA DA CIGABAN TARE
…….KATSINA ITACE A GABAN MU
……..,,mai kula da shafin

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here