DOKAR HANA SHIGOWA KO FITA DAGA JIHAR KANO

0

DOKAR HANA SHIGOWA KO FITA DAGA JIHAR KANO

Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya bada umarnin rufe duk hanyoyin shigowa jihar Kano ciki harda filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano daga ranar juma’ah mai zuwa, wato 27 ga watan March sha biyun dare. Duk wanda ya taso daga wata jiha ko kuma yake san barin Kano toh yayi kokari ya shigo tsakanin gobe alhamis da kuma jibi juma’ah.

Gwamnati ta dau wannan mataki ne domin kare al’ummar jihar Kano daga kamuwa da wannan cutar corona wato Covid-19 da ake fama da ita a duniya baki daya. Kawo yanzu dai ba wanda ya kamu da cutar a jihar Kano.

His Excellency Dr Abdulllahi Umar Ganduje has ordered for the closure of all routes leading into Kano including Mallam Aminu Kano International Airport starting from Friday by midnight. No one will be allowed into Kano or to go out of the State from this Friday 27th of March by midnight.

See also  Wasu ’yan daba sun kai wa motar FRSC hari, sun kona motar su

All those that wish to come into the State or wish to leave can do so either tomorrow Thursday or Friday latest by midnight.

This measure was taken by the Government in order to prevent the outbreak of Corona virus Covid-19 in the State. So far no one has tested positive and the government is working hard to ensure our safety.

Salihu Tanko Yakasai
Special Adviser Media
Government House Kano
March 25, 2020.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here