NEMAN TALLAFI DON CIYAR DA AKALLA MUTUM 5000 A LOKACIN “COVID-19”, DA RAMADAN PARCKAGE

0

NEMAN TALLAFI DON CIYAR DA AKALLA MUTUM 5000 A LOKACIN “COVID-19”, DA RAMADAN PARCKAGE

_KHAIRAT ISLAMIC TRUST (KIT)_ Katsina Branch

Shugaban Gidauniya:
Alh. Tukur Ahmad Jikamshi

Shugaban (KIT) Reshen Jihar Katsina
Dr. Muhd Muslim Ibrahim

1. Sunan Shiri
SADAKA Maganin Masifa

2. Manufar shiri
Neman yardar Allah ta hanyar tallafawa mabukatan da suke iya shiga wani hali saboda yanayin takura da ake ciki sakamakon ibtila’in Corona Virus; “COVID-19”.

3. Abin da ake so cimma
Ragewa aqalla mutane 5000 a qaramar hukumar Katsina halin kuncin da za su shiga.

4. Ana neman gudumuwa ga wanda duk Allah Ya ba iko musamman masu hannu da shuni, Yan Kasuwa, Kamfanoni, Kungiyoyi, Gwamnati da duk wanda ke da ikon taimakawa.
Ana iya aikawa da gudummuwar kudi
ta Account dinmu kamar haka: Sunan Account: Khairat Islamic Trust (Waqful Walidain) Lambar Account: 0003693836 Sunan Banki: JAIZ Bank PLC. Idan kuma kayan abinci ne sai a kawo su a Masallacin Juma’a na Abu Huraira dake bayan gidan Man Afdin, Kwado Katsina

Don neman karin bayani ana iya tuntubar wadannan mutane
Alh. Tukur Ahmad Jikamashi
08135389999,
Dr. Muhd Muslim Ibrahim 08160943888,
Mal Haruna Sani 07035633698,
Muhd Aminu Kabir 08037040171,
Hassan Kabir Yaradua 08030524842

5. Abubuwan da za a bada sun hada da-
Shinkafa
Garin masara
Garin kwaki
Wake
Taliya
Man girki
Gishiri

6. Nau’in mutanen da za su amfana sune masu rauni da tsananin buqata kamar haka:
i. Mai raunin da ya kamu da wannan cuta
ii. Iyayen Marayu
Wanda wannan yanayi ya yi masa mummunan tasiri a samunsa.
iv. Magidanci majiyyaci
ivi. Yan gudun Hijra (IDPs)

7. Gidauniya za ta fara daga karamar hukumar Katsina a mataki na farko, amman a shirye take ta gudanar a sauran kananan hukumomi idan dama ta samu.

8. Hanyar sadar da tallafin zuwa ga mabuqata
Duk wanda ya cancanta, kuma Allah ya tsaga da rabonsa za’a kai masa wannan tallafi har gidansa.

Hassan Kabir Yaradua

Sakatare
10/04/2020

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here